Taba Ka Lashe copertina

Taba Ka Lashe

Taba Ka Lashe

Di: DW
Ascolta gratuitamente

Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addinai dabam-dabam a duniya da zummar kyautata zamantakewarsu, zaman lafiya da kuma fahimtar juna tsakani. Muna gabatar muku da shirin ta rediyo a kowane mako, kuna kuma iya sauraronsa a shafinmu na Internet da kuma ta kafar Podcast.2026 DW Filosofia Mondiale Scienze sociali
  • Taba Ka Lashe: 13.05.2025
    May 19 2026
    Maazou Dan Alalo yana ɗaya daga cikin shahararrun mawakan Jamhuriyar Nijar.
    Mostra di più Mostra meno
    11 min
  • Taba Ka Lashe 12.05.2026
    May 12 2026
    Wannan shirin ya dubi yadda wakokin bege na addinin Islama ke kara samun karbuwa tsakanin matasa a kasashen nahiyar Afirka, duk kuwa da yawan sabanin fahimta da ake da su.
    Mostra di più Mostra meno
    10 min
  • Taba Ka Lashe: 08.04.2026
    Apr 14 2026
    Wai shin kun san cewa a yankin Agadez na Jamhuriyar Nijar, akwai wata sarauta da ake kira ANASTAFIDAT da ke da karfin fada a ji baya ga saurautar sarkin Abzun?
    Mostra di più Mostra meno
    10 min
adbl_web_anon_alc_button_suppression_c
Ancora nessuna recensione